Lyrics

[Intro]
Auta Waziri kuke ji malam
Prince Production
[Verse 1]
Dole a bar ni na fadi yadda nake jin ki cikin raina
Soyayyarki ta ratsa jini, barko duka ƙalbina
Da za a ban dama in fadi zabina
Ke ce zan dauka don na san ke ce tawa
[Chorus]
Don nas an ke ce tawa (Uhmmm)
Kuma ni ne naki
Na san ke ce tawa, (Ke ce tawa)
Kuma ni ne naki
Don na san ke ce tawa, (Ke ce)
Kuma ni ne naki
Nasan ke ce tawa
Kuma ni ne naki
[Verse 2]
Ke ce wacce zuciya ke wa juyayi a kodayaushe
A gare ki za ta din ga zubin kauna kamar adashi
Kin san mun jima da ginin soyayyarmu, kadda ta rushe
Daurai, in da ɓaccin rai korai
Bar hawaye, masoyiyata dan share
Ki gane cewa sai da ke
[Chorus]
Don na san ke ce tawa, (Ke ce tawa)
Kuma ni ne naki
Nasan ke ce tawa, (Ke ce tawa)
Kuma ni ne naki
Don na san ke ce tawa, (Ni ne, ni ne naki)
Kuma ni ne naki
Na san ke ce tawa
Kuma ni ne naki
[Verse 3]
Kalmar so tana da dadi, na jiyo a gurin masoya
Yin hakuri a fagge na soyayya, wurinki ni na koya
Zan ji jiki duk a sanda a so ki ka juya mini baya
Sabo, in ji Hausawa suka ce turken wawa
Yarda in kika ki ni a fannin so zan zama gawa
Kin shaida yarda zuciya ke son ki ba ni gazawa
[Chorus]
Don na san ke ce tawa
Kuma ni ne naki
Na san ke ce tawa
Kuma ni ne naki
Dan na san ke ce tawa
Kuma ni ne naki
Na san ke ce tawa
Kuma ni ne naki
[Verse 4]
Zo, zo, zo
Baby zo
Zo, baby zo
Zo, baby zo
Zo, baby na, zo
Baby zo, zo
Baby zo, zo
Baby zo
Wannan dai dai neh
[Outro]
Beat Amjad Records
Sultan on the mix
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out