Top Songs By Abdul D One
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Abdul D One
Künstler:in
Umar M Sharif
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Dandalin Masoyan
Songwriter:in
abdulkadir tajuddeen
Songwriter:in
Lyrics
Ayya, ayya, ayya Zainab
(Beat Amjad record)
Ayya, ayya, ayya Zainab
Oh, oh, o, da soyayyarki kullum zuci ke bacci
Da soyayyarki raina kin cire kunci
Yarinya Zainabu abu
Kin kwanta cikin ƙalbu
Yarinya Zainabu abu, 'yan mata ki riƙe rabbu
Zainabu abu
Hmm,Zainabu abu
A hankalce a sirrance nake zancenki
A ingance a adalce nake labarin ki
Mafarki na kullum in nemo ki
Mafarki na kullum na kallon ki
Ko wajen zance Zainabu tayi daban kauce
Yarinyar akwai kyawo gata farar diya macce
A randa ta amshi soyayya ranar saida nayi kwance
Akan dadi dan murna saida nayi kwance
Nai noma muje kiyo duk a cikin soyayya ne
Kome nace tayo Zainab bata guje umarni na
Zainaba
'Yan mata oh ooh oo oooo, ah aah aaaah, oo ooh (Zainab, Zainab, Zainab)
M Shareefi
Ba'a fiki suna ba'a fiki kyawo ba'a fiki iya lafazi ba
Hankali akwaiki ilimi gareka baki taba raina malami ba
Na leka cikin mata ke zan cewa 'yar gata
Zainab sannu matata, wata rana a gareki zan furta
In na bude ido duhu kinai mini gizo zo
Naga kinci ado do
Zainab yaki kizo zo
Taka sannu, juya sannu matso nan mu danyi rawa
Abokiya aminiya a guna ki zama kawa (kawa kawa kawa)
Zainab, Zainab ('yan mata)
Zainab, Zainab (eyeh)
Zainab, Zainab (Zainabu abu)
Zainab, Zainab, Zainab
Akwai kauna in na raira ki tattaka
Ga 'yar budurwa ta wacce nake burin ta zama mata
Hajiya Zainabu abu 'yan mata Zainabu abu
Bana gangata kan abu na sauketa
Bana gangata kan abu na sauketa
Ita ce daya dai haka nan zan doka ta (Zainabu abu)
In na bude ido (Zainabu abu)
Kinai mini gizo (Zainabu abu)
Hai
Hayya, hayya, hayya
Tirrrr aha (hai!)
(Midget mix)
Written by: Dandalin Masoyan, abdulkadir tajuddeen