Top Songs By Abdul D One
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Abdul D One
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Dandalin Masoyan
Songwriter:in
abdulkadir tajuddeen
Songwriter:in
Lyrics
Akwai kama
Dani da ke
Ina ganin ta a ido na juyo ki duba
Akwai kama
Dani da ke
Ki daina yi mini wani kallo
Tsaya guri daya bar lilo
Ki bar buga ni kamar kwallo
Taho muje ni kike kallo
Idaniya sun hade da zuciya
Bana gajiya gun nuna maki soyayya
Ki tausaya
Jinin jikina kar ya tsaya
Kece kika saba yi mini dariya
In kin kauce ban san wa zan tambaya
Daure daure kar ki biyo san zuciya
Kina ban wuya amman kin kasa ganiya
Ko so kike in fada ciwo bai daya
Aminiya ita na bawa duniya ta
Ina fada na fi fita ki cikin mata
A bani ke
A huta
In ganki biyam bukata
Sauki yaushe zaizo zuciya ta
Lura da kyau fuskar mu kama take
Tamkar da da uwa hakanan muke
Mi kike so ne
Ko baki son gani na ne
Na bar wa raina
Sai watarana ne
Mi kike so ne
Ko baki son gani na ne
Na bar wa raina
Sai watarana ne
Written by: Dandalin Masoyan, abdulkadir tajuddeen