Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Ali Isah Jita
Ali Isah Jita
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter:in

Lyrics

[Verse 1]
Don Adah
Da suka ce ba mu iya ba, a a
Amma yanzu su ko sun gane
Back in the days, it wasn't easy
[Verse 2]
Amma yanzu komai a lafiya, Rabbana Allah na gode
Jita ya ce na gode
Mata da maza na gode
Arewa na ce na gode
[Verse 3]
Rabbana Allah na gode
Jita ya ce nagode
Mata da maza na gode
Arewa na ce na gode
[Verse 4]
Komai da lokacin sa
A rayuwa wa ya san gobe
[Verse 5]
Naka sai naka ashe
Mu ji dadin mu, mu sha rawar mu
Kainuwa kun ga dashe
Wanda ke sonmu ya zo gurin mu
[Verse 6]
Back in the days, it wasn't easy
Amma yanzu komai a lafiya Rabbana Allah na gode
Jita ya ce na gode
Mata da maza na gode
Arewa na ce na gode
[Verse 7]
Rabbana Allah na gode
Jita ya ce na gode
Mata da maza nagode
Arewa na ce na gode
[Verse 8]
Keep working Alhaji
Never give up on your dream
Keep working Alaja
Never give up on your dream
[Verse 9]
Keep working Yarinya
Never give up on your dream
Keep working dan Yaro
Never give up on your dream (Rabbana Allah na gode)
[Verse 10]
Jita ya ce na gode
Mata da maza na gode
Arewa na ce na gode
[Verse 11]
Rabbana Allah na gode
Jita ya ce na gode
Mata da maza na gode
Arewa na ce na gode
[Verse 12]
To everyone out there
Who believed to me
To everyone out there
Who stood by me
[Verse 13]
Na gode
Jita ya gode
Lallai na gode
Jita na gode
Thank you, thank you
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out