Lyrics

[Verse 1]
Ali Jita (Don Adah)
Soyayya ta kawo shi har gida
Amarya taka da ango mai gida (Taka da ango)
Soyayya ta kawo shi har gida (Ta kawo shi har)
Amarya taka da ango mai gida (Taka da ango)
[Verse 2]
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
Ruwan zuma
[Verse 3]
Ga amarya sha lalle ta fito
Ke mijinki ke dai yaka ambato
[Verse 4]
Farin ciki na soyayya shi muke yabawa
An hada ku kun dace, babu mai rabawa
Baya baya soyayya, mu sha rawa
Baya, baya yarinya, mu sha rawa
[Verse 5]
Soyayya ta kawo shi har gida
Amarya taka da ango mai gida
Soyayya ta kawo shi har gida
Amarya taka da ango mai gida
[Verse 6]
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
[Verse 7]
A sha biki kamar kar a gama (Eh ina ma)
Zamanku tare ba kwa rigima sam (Ina ma)
Ku zaga duniya dangarama (Ina ma)
Mahassada su kare su gama (Eh ina ma)
[Verse 8]
Baya baya soyayya, mu sha rawa
Baya baya yarinya, mu sha rawa
[Verse 9]
Soyayya ta kawo shi har gida
Amarya taka da ango mai gida
Soyayya ta kawo shi har gida
Amarya taka da ango mai gida
[Verse 10]
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
Soyayya ruwan zuma ne (Ruwan zuma)
In ka sha ka ba masoyi (Ruwan zuma)
Ruwan zuma
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out