Letras
Lilin Baba
One top
Yarinyan ta yi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
Yarinyan ta yi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke ma kwana
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke ma kwana
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Ya ya, a ya ya, M Sharif, na gama zaɓina
Ku yi murna dangina
Da so samu na, yanzu mu ƙarƙare da ke
In yo aure na ƙosa
In ba ke ba na fasa
Ni katako ke ƙusa
Sonki a raina sun cusa
Kyakkyawa ce, na dace
Ta sace zuciya
Mai ilimi ce, mai tarbiyya ce
Sunanta kalar aure
Na san garin masoyi bai da nisa
Da ni da ke ai muna a kusa
ʼYan mata bari bari
Na ga ki nai mini fari fari
Cikin masoya ki sa da ni
Baby ki sa da ni
Don ni kam na faɗa
Soyayyarki nake biɗa
In kin ba ni ba faɗa
Ni da ke mu zagaya, kewayen baya
Tayi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
Yarinyan ta yi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke ma kwana
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke ma kwana
A kanki ya, a kan ki ya zan fidda rai
Denzeen Arewa ne
Ko da a nesa na ganki, zan bi ki don kina da kyau
Ga yarinya santala, mai kyawu kuma ʼyar fara
Kin shiga raina doguwa, wa zai ganki ba zai bi ki ba
Baby so nake ni da ke mu je can Madina
Sai ki shirya (one top)
Kalla, juya, duba ki sake dubawa
Zauna, ga ni (Duba ki sake dubawa)
Don ke an ce min kura, ko da na kai ki garin turawa
Ni dai ke ce nake kallo
Ke ce ʼyar fara kyakkyawa, ko da an ce ban karɓo ba
To a raina ke ce kike ƙarko (Ke ce kike ƙarko)
Yarinyan ta yi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
Yarinyan ta yi kalar aure
Babyn ta yi kalar aure
Ai wannan ta yi kalar aure
Ai ko ta yi kalar aure
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke zan kwana
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke zan kwana
A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai
Ba za na fidda rabo ba budurwa da ke zan kwana
Duba ki sake dubawa
Written by: Lilin Baba, Shu'aibu Ahmed Abbas