Vídeo musical

Soyayya Karbabba (feat. Umar M. Shareef)
Ver Soyayya Karbabba (feat. Umar M. Shareef) en YouTube

Presentada en

Créditos

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Maishadda Global Resources
Maishadda Global Resources
Songwriter:in
PRODUKTION UND TECHNIK
Abdulaziz Adamu Abubakar
Abdulaziz Adamu Abubakar
Ingenieur:in Nachproduktion

Letras

Eh, yeah-yeah
Ahh-haa
Haa-ahhaa
Soyayya karbabba
Yau kin zama zababba
Ban so ki da wasa ba
Da ke zanyo aure
Soyayya karbabba
Ni na zama zababba
Ban so ka da wasa ba
Da kai zanyo aure
Ganin farko da nayi miki zuci ta darsu
Shigar ki abin sha'awa natsuwar ki na gamsu
Abin da nazo yi na kyale shi ya fasu
Dalilin ki
A dalilin ki
A fuska kyakkyawa ce
Halayyar ta na tace
Kalar mata ta aure ce
Ku dube ta mun dace
Rabin raina, naji wasu ke cewa
Niko dukkan kaina kai na mikawa
In da akwai gaban kauna
Kai zana nunawa
Ka zarce sashi na
Ka zam dukan kaina
Jinin jiki na
Cikin jiki na
Da kai nake rayuwa
So da kauna
Dare da rana
Tana tayin karuwa
Soyayya karbabba
Yau kin zama zababba
Ban so ka da wasa ba
Da kai zanyo aure
Ni bansan mai ya kai soyayya zaki ba
Ni bansan mai ya kai soyayya daci ba
Da na san ki tun bara bazan ta zama tuzuru ba
Da na san ka tun bara da ban kasa aure ba
Da ban san menene so ba (menene so ba)
Ban san dadin soyayya ba (dadin soyayya)
Kin kore wahala
Kece al'kibla
Kin bambance mini zaki-daci alhamdulillah
Nima-nima, da ban san menene so ba (menene so ba)
Ban san dadin soyayya ba (dadin soyayya)
Ka kore wahala
Kai ne al'kibla
Ka bambance mini zaki-daci alhamdulillah
Soyayya karbabba
Yau kin zama zababba
Ban so ki da wasa ba
Da ke zanyo aure
Gani ga wanda nake so Rabbana sa kar muyi rabuwa
Gani ga wacce nake so Rabbi sa rabuwa sai mutuwa
A bayan wannan duniya
Akwai wata sabuwa rayuwa
Ina fatan aljanna dani dake ciki muyo haduwa
Da'iman abadan bana so naga mun ware
Kai mijin, ni matan mun dace da zaman aure
Written by: Maishadda Global Resources
instagramSharePathic_arrow_out