Top Songs By Nura M. Inuwa
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Isa Gombe, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Nura M. Inuwa
Komponist:in
RR
Songwriter:in
Lyrics
Burin rai na
Mai kyauta ne ni bani guri
Zan jigilarki
Mai kaunata zo bani guri
Kauna mai karko, ni da ke ko yaushe
Ki fito, da tabarma yau na taho kifito muyi zance
Kar da ki ki
Ke na gani
Zan kawo miki taushe
Mai kauna ta har in baby ke ai komai zan kwance
Kin kasance a mafarkina
Masoyiya gareki nazo harma
Da safe son ki yayi mini rauni ma
Na jikata zo ki ji kan so na
Tun jiya nayi lissafin zan zo mu hadu
Ki bani alawar soyayya mu wuce lambu
Ba wadda tayi man, sai ke
Bana dai ba wata sai ke
Ba duhu gare ki sai haske
Ki tafi mu je
Baitocin da na tsara miki yau ban manta ba
San da nace za mu rayu da junanmu ba zancen rabuwa
Babyna gat me thinking of you every night and day
Hadarin soyayya ya taso mai bada ruwa
I say baby shall you do
Abi you never do
Do me your cruise, you got the full time
Girl I no go talk this, I no go talk that oo
Written by: Isa Gombe, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa, RR