Lyrics

Watchout
I just wanna say Nagode
Tun da Ina da YESU AI Na More, yeah
Albarku kaman baiko NE ka ke mun
Shi ya sa na Choké
Ina neman ka, tun da Fe-Sa
In SA me ka yau domin gobe da Nesa
Kai ka ban Wuta kaman Laser
Yessir na Gaisa da Master da kansa
Babu wani kaman ka
Godiya na ke Ka aiko da Dan ka
Ya zo Ya yi ma zunubai na wanka
Now I dey feel like a fresh Boy “Sap-Sap” yeah
Lapazin baiti, Sai Godiya
Ilimin boko, Sai Godiya
Nasaran sana’a Sai godiya
Abokan Arziki, Sai Godiya
Da Chi da sha duk ka ba ni
Yawan albarku ka ba ni
Har abokane na samu
Baiwa kwakwalwa ka ba ni
Ga Yaron ya hadu
Har da ikon ta da matattu
Ai Sai ku matso da kalangu
Don harkan na mu ta hadu
Da Chi da sha duk ka ba ni
Yawan albarku ka ba ni
Har abokane na samu
Baiwa kwakwalwa ka ba ni
Ga Yaron ya hadu
Har da ikon ta da matattu
Ai Sai ku matso da kalangu
Don harkan na mu ta hadu
Mün ya Shigo uban sauti
Satan gudu Kamar doki
Ni ne wuta
Ni ne torci
Babban godiya ba ni lowkey
Kan tituna har da churchi
Ni da abokane na aiki
Koshiya muke ba mu rashi
Girma godiya shi ne taki
Kai
Fitawa pyes pyes
Salama yes yes
Ubangiji ne ya samu sama
Can’t touch this
Karara Karara
Yan adawa na disco
Baya na Baya na
Akwai anointing on this flow
Tauraro Sai sun gan hasken yaro
Har Kano
Bamu tsoron chin karago
Toh Yaro Ubangiji ne ya aiko mu
Harshe mai wuta like pyro
Da Chi da sha duk ka ba ni
Yawan albarku ka ba ni
Har abokane na samu
Baiwa kwakwalwa ka ba ni
Ga Yaron ya hadu
Har da ikon ta da matattu
Ai Sai ku matso da kalangu
Don harkan na mu ta hadu
Da Chi da sha duk ka ba ni
Yawan albarku ka ba ni
Har abokane na samu
Baiwa kwakwalwa ka ba ni
Ga Yaron ya hadu
Har da ikon ta da matattu
Ai Sai ku matso da kalangu
Don harkan na mu ta hadu
Written by: Daniel David, Didam Jonah Duniya, Joel Mallam
instagramSharePathic_arrow_out