Similar Songs
Lyrics
A MG boy record
Soyayya linzami na
Na warke daga ciwo na
Kece dai, cikon buri na
Harsashi ce ke madaukin raina
Ko baki nan kusa kina raina
Domin kece madubin idona
Zabina makulin raina
Kece wace naba duk kaina
Muradina kin san komi na
A koyaushe ki kika san ciwo na
Ko banda lafiya, keke jinya na
Ki tareraiyi ni bayka son laifi na
Mecece wanan?
Soyayya ce
Mecece wanan?
Soyayya ce
So, so, so, so
Soyayya ce
So, so, so soyayya ce
So yayi min ina gani dan gani gaki
Bana fushi ko an tabani ne akanki
Mai kwar jini ganin ki ne yasani dauki
Ina farin ciki na moru ne da sanki
Sone gamon jini kece abun yabawa
Kece na baiwa kaina kin mallakewa
Soyayya da ganin farko
Kin sace mini zuciya
Kece wace nake gani
A dare rana ko safiya
Burina yazo min
Kece mai min komai
Yadda nake kaunarki
A rai bayi misaltuwa
Zabina kyakkyawa
Bayan ke ba kowa
In na rasaki ashe tillas zan fada kewa
Kin zama mai raino na
Mai share min kuka na
Soyayya daga ke
Ban kara kulawa gun kowa
Kiji tsarina tinda a so na yarda dake
Matsayin dana baki
A raina sai dai ke
Ban damu da kowa ba
Amma na damu dake
Burina daya ne na kasance dake
Abinci na kai baka
Sanki nasa 'daka komai kin mini
Da sanki yazo mini
Har kin far mini babu batun wani
So soyayya
So soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com