Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Aliyos_Mixz
Aliyos_Mixz
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Aliyos_Mixz
Aliyos_Mixz
Texte
PRODUKTION UND TECHNIK
Musan Danko
Musan Danko
Produzent:in

Lyrics

komai za'a iya sai ankoya
abiya ajiyaya halin manya
a tsaya ataya asiya abiya
kuji bq gajiya ajiyar gwarya
hanya da kaya daya ta buya
kaya da wuya asaman baya
mun kara giya aniyar tafiya
awuyan makiya igiya igiya ta tsaya
kuji yayan banza so suke muqare chin datsa mai zatai in gyada ammatsa sukadakai oga sunkasa dole suganka subarka karintsa musan danko kida ba Tsasa da Aliyos Mixz to zan kintsa tare mini
tsiwa tsatsetsi se tsako
tselle tsagwara tsakaze sakko
tsaki na tsaka tamtse shago
tsara tazara tsari sako
tsama da tsimi da tsana soko
tsangaya tsakiya tsani sakko
tsatsa da tsiya tsafi sabo
tsantsar tsagwarar tsamaneko
mu da Ku sai kallo a nesa se sarrafa tsari sasari da sa sarai kusaka wataran mukasa
mun sassaqa sabon sarrafi sauran samin sa'ar samun shigarmu sannan sai ansan assalinmu sa so sansanin masu son ganinmu ga musax and Mixz kan batunmu
Written by: Aliyos_Mixz
instagramSharePathic_arrow_out