Lyrics

TARE DANI
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji kunya ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji kunya ba
don Yesu yana tare dani
yayayayayayayayayayay
Ko da makiyana sun tayar mani
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ko da miyagu na sun tayar mani
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ko da na bi ta tsakiyar duhu
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
yayayayayayayayayayay
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji kunya ba
don Yesu yana tare dani
yayayayayayayayayayay
Kai ne mafakata ya Yasu
Kai ne kariyata ya Yesu ohhh ooo
don Yesu yana tare dani
Kai ne Makiyayina
Kai ne dutsen ceto na heeeeyyyy
don Yesu yana tare dani
Kai ne inuwata a gare ka zan dogara eeehhhhh
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji kunya ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji tsoro ba
don Yesu yana tare dani
Ba zan taba ji kunya ba
don Yesu yana tare dani
yayayayayayayayayayay
Written by: Samuel Moses Bala
instagramSharePathic_arrow_out