Lyrics

Ayar-ayar-ayar
Kunji amarya da ango sai mu fito
Ga Dan Musa yana waka da salo
It's DJ Tunez on the beat
Mai hakuri shine ke jimiri
Masu fushi sai mun chaja hali
Masu kudi suke tada guri
Koda fari, a surka mun da baki
Ayiriri amarya zo da wuri
Yanzu nazo in muku wakar da nayi
Kuje aure shike gyra gida
Yayi tsaf-tsaf ba sauro da guda
Sai kaji kamshi turare ne na wuta
Da shigarka a maka barka da zuwa
Duka gidan da babu mata bai cika ba
In har kaga kacha-kacha
Sai dakin mu maza
Kuyi aure kusan sirri nutsuwa
Kayi bacci ka kara baka gaji na
Ga abinci a kawo ma da ruwa
In kaga dama kasha nono da fura
Kuyi hira musamman in da huta
Kaji gauro Allah baka hadu ba
Odogwu baba
Odogwu baba
To kuce Odogwu baba
Odogwu baba
Ga amarya ga angonta
Odogwu baba
Ango Odogwu baba (sama) odogwu baba
Ango Odogwu baba (Odogwu baba)
Kuyi rawar kuna juyawa
(Odogwu baba)
Kuyi rawar kuna juyawa
(Odogwu baba)
Ga amarya ga angonta
(Odogwu baba)
Gidan biki a yau mun sauka
(Odogwu baba)
Muna farin ciki shikenan
(Odogwu baba)
Kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Eh kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Yara kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Sama, haka
(Odogwu baba)
(Odogwu baba)
(Odogwu baba)
Nima Allah kaini duniyar kyakkyawa
In samo mata dai-dai dani ta arewa
Ta tuka tuwo har kunu tana damawa
Ta sauke dumame ta dan karomin nawa
Wayyo dadi duniya zama da masoyi
Wadata ke sanya alwala da turare
Amarya ki gaida ango
Written by: Musa Muhammad Danmusa
instagramSharePathic_arrow_out