Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Isty Muryar Wa'azi
Isty Muryar Wa'azi
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Istifanus Iliya
Istifanus Iliya
Songwriter:in

Lyrics

Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Kullum ina nemana ban damu dakai ba
Amma kullu yaumin kanayi man hassada
Kullum ina harka ta ban damu dake ba
Amma kullu yaumin kina min bakin ciki
In naje can sai kaje ka toshe hanya
Idan nazo nan sai kazo ka toshe hanya
Idan nakoma sai kayi mini dariya
Ayya menayi maka ne
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Kullum maganarka yana a kaina
Kullum idonka yana a kaina
Kullum zancenka yana a kaina
Dan uwa ma nayi maka ne
Bakada wanda zaka zaga sai ni
Dan uwa me nayi maka ne
Bakida wanda zaki kushe sai dai ni
'Yar uwa me nayi maki ne
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Dan uwa menayi maka me nayi miki kuke hassada dani
Kake bakin ciki baka so kaga cigabana
Dan uwa kazo mu yafewa juna
Mu sulhunta
Kafin uban giji ya dawo
Allah ya daga ni kuna damuwa
Menene nayi maku
Allah ya bani mata da 'ya'ya kuna damuwa
Menene nayi maku
Allah yabani gida da mota
Kuna bakin ciki
Menene nayi maku
Idan nayi maka laifi kazi mu sasanta
Idan na takaki 'yar uwa yi hakuri
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Mi nayi maka? (Kake min hassada)
Me nayi maki? (Kike min bakin ciki)
Me nayi maku ne? (kuke min hassada)
Na ce, "Me nayi maku?" (Kuke min bakin ciki)
Written by: Istifanus Iliya
instagramSharePathic_arrow_out