Music Video

Isty Muryar Wa’azi - Na Daina ft Rev Andrew Dangwel
Watch Isty Muryar Wa’azi - Na Daina ft Rev Andrew Dangwel on YouTube

Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Isty Muryar Wa'azi
Isty Muryar Wa'azi
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Istifanus Iliya
Istifanus Iliya
Songwriter:in

Lyrics

Ahaha, Isty Aka muryar wa'azi
Party, hanging with Andrew Dangwel
Mun daina jama'a a daina aikin banza
Na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nace na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Na daina aikin banza nan
Domin babu riba sam, sam, sam
Na daina gulman nan
Domin babu riba ban ganiba
Gulma aikin banza na daina woo
Gwanda in tafi inje in nemi aiki
Hassadar nan da gulma na daina su
Gwanda in shirya da ubangiji Allah na
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Kai na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Aikin banza nan
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Na daina woo (na daina woo)
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Ada ina rayuwar banza
Rayuwana abin kyamane
Amma yau na daina aikin banza
Nina daina woo
Na daina woo, na daina aikin gulma
Na daina woo bazan karaba
Na daina woo, na daina aikin cuci
Nina daina woo, ni bazan karaba
Na daina woo, na daina aikin karya
Na daina woo, ni bazan karaba
Na daina woo, na daina aikin sata
Na daina woo
Cha, cha, cha
Na daina woo
Na daina aikin banza
Ai nina daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Na daina aikin banza na daina
Na daina aikin banza
Bazan karaba
Baruwana, baruwana
Nina daina
Nina daina
(Nima haka) mu mun daina
Isty ya daina
Andrew ya daina
Kowa ya daina
Cha, cha, cha, cha, cha, cha
Hallelu, hallelu, hallelu, hallelu
Cha, cha, cha
Masu halin banza ina baku shawara
Kuzo ku daina halin banzan nan
Domin hada wancan wancan babu riba
Kuzo ku daina aikin banza nan
Menene amfanin ku in ku hada
Wancan da wannan rigima
A cikin gidansu
Baka jiba baka ganiba amma ka doras
Kaine da cewa wallahi tallahi hakane karyane
Na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nace na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Nifa na daina woo
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Na daina woo
Na daina aikin banza
Ai nina daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Na daina aikin banza na daina
Na daina aikin banza
Bazan karaba
Baruwana, baruwana
Ni fa na daina woo
Na daina aikin banza
Kai na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Aikin banzan nan
Na daina aikin banza
Na daina woo
Ba ruwana, ba ruwana
Written by: Istifanus Iliya
instagramSharePathic_arrow_out