Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Isty Muryar Wa'azi
Isty Muryar Wa'azi
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Istifanus Iliya
Istifanus Iliya
Songwriter:in

Lyrics

Bayan wahala
Sai jin dadi
Sai jin dadi
Bayan famammu
Sai jin dadi
Sai jin dadi
Bayan wahala
Sai jin dadi
Sai jin dadi
Bayan famammu
Sai jin dadi
Sai jin dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Rayuwar duniya kamar manomine
Sai yasha wuya yakan sha dadi
Rayuwar duniya kamar mai karatune
Sai yasha wuya yakan sha dadi
Rayuwar duniya kamar makiyayine
Sai yasha wuya zaya sha dadi
Komai abinda kakeyi a duniyan nan
Saika sha wuya zaka sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Kana nema anai maka dariya dan uwa
Sai ansha wuya za'a sha dadi
Kana kwashe bola ana maka dariya
Gaya masu sai ansha wuya za'a sha dadi
Kaje can kazo nan duk kana nema
Sai ansha wuya za'a sha dadi
Dan uwa kada ka damu
Domin sai ansha wuya za'a sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Na gane sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
To yan uwa, ina masu tuyan kosai?
Ina kai da kake kwashe bola?
Ina mai saida gwanjo?
Kanayin sana'a ana maka dariya
Dan uwa kada ka damu
Ubangiji zai tuna da kai
Hausawa sunce ba'a dariyar mai noma
Wadanda suke kuka lokacin huda
Zasuyi farin ciki lokacin girbi
Ka cigaba da nema ubangiji zai taimakeka
Ubangiji yana nan baya barci
Mu dage domin sai ansha wuya akan sha dadi
Ina da bege wata rana
Fama na bazai zama banza ba
Nidai na gasganta wata rana
Fama na bazai zama banza ba
Domin mai nema yana tare da samuwa
Watarana zamuji dadi
Munata nema bamu samu ba
Karmu damu watarana zamu sha dadi
Hakane
Sai ansha wuya za'a sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Ina toya kosai ana miki dariya karki damu
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Kana sayar da gwanjo ana maka dariya dan uwana
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Sai ansha wuya akan sha dadi oo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Domin sai ansha wuya za'a sha dadi
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Hakane
Sai ansha wuya za'a sha dadi
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Kiyi niya tare da kwazo
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Ka dage da nema sosai
Rayuwa sai ansha wuya akan sha dadi
Written by: Istifanus Iliya
instagramSharePathic_arrow_out