Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Adam Asm
Songwriter:in
Lyrics
Aure nake so kuma ba hali
Ina masoyana ne?
Wazai ji tausai na ne?
Wazai taimaka yayi min aure?
Na kosa nabar dakin zaure
Nazo da dan labari
Zan baku ba in kari
Mai so ya zauna yayi sauraro
Akwai bayyanai gasu zan baro
Na gaji da kwanan shago
Kowa yana sai jango
Ni na fake aljihun sauro
Akwai takaici ciwon sauro
Bamai tashina a daka
Sai dai idan na farka
Bare a kai mini ruwan wanka
Haushi yasani kamar nayi kuka
Kullum ga anko a jika
Ango damu za'a raka
Written by: Adam Asm