Top Songs By Mudassier Badooo
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Mudassier Badooo
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Mudassier Badooo
Komponist:in
Lyrics
I am Mudassier
Bad boy pon this
Sautin namu na mata ne
Mace mai kyau matar Veelarh ce
Shigar mu ta gayu ce
Farin jininmu na mata ne
Suna da kyau suna sallah
Shape dinsu na Coca-cola
Hurul ainun duniya
Aban madara ko da jan miya
Na gano
Tun daga can kuma ke na gano
Queen of Veelarh
Sarauniyar matan Veelarh
Na gano
Tun daga can kuma ke na gano
Queen of Veelarh
Sarauniyar matan Veelarh
Zo mu shagali
Rawa mukeyi a dandali
Babyn idonta ba kwalli
Sarauniya ce tana kyalli
Zo mu shagali
Rawa mukeyi a dandali
Babyn idonta ba kwalli
Sarauniya ce tana kyalli
Ke matar Veelarh
Ke matar Veelarh
Ke matar Veelarh
Ita ce queen of Veelarh
Amina harda Maryama
Nabila harda Ummi
Hafsat Sa'adatu Nana
Matan Veelarh matan Veelarh
Ka gani kana so
Guda acikin su ni nake so
Matan Veelarh duk ku taso
Matan Veelarh ba kamarsu
Ba kyau ba shiga rai
Matan Veelarh na sa rai
Gabas kudu da arewa
Matan Veelarh na birgewa
Walle
Famous cele
Dole a ganku a barku kwalele
Walle
Famous cele
Dole a ganku a barku kwalele
Ke matar Veelarh
Ke matar Veelarh
Ke matar Veelarh
Ita ce queen of Veelarh
Amina harda Maryama
Nabila harda Ummi
Hafsat Sa'adatu Nana
Matan Veelarh matan Veelarh
Na gano
Tun daga can kuma ke na gano
Queen of Veelarh
Sarauniyar matan Veelarh
Toh farace
Koko ma baka ce
Doguwa ce
Ko siririya ce
Toh farace
Koko ma baka ce
Doguwa ce
Ko siririya ce
Ba kyau ba shiga rai
Matan Veelarh na sa rai
Gabas kudu da arewa
Matan Veelarh na birgewa
Written by: Mudassier Badooo