Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Bello Sisqo
Songwriter:in
Lyrics
Kubani kida
Is d daski ovizta on the beat
An ce kar nayi amma sai da na gwada (in da Rabbana ba wahala)
Ya mata za suyi in ba snapchat (in da Rabbana ba wahala)
Zan shiga exam banyi karatu ba (in da Rabbana ba wahala)
In nayi kuka sai kuyi man amshi (in da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)

A gurina Dangote ke cin bashi (in da Rabbana ba wahala)
Ni ke ba Atiku kyautar mota (in da Rabbana ba wahala)
Otedola ai yaro na ne (in da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana eh-eh-eh
In da Rabbana ba wahala
In da Rabbna ba wahala
Nine triple D kuma ba doka
Tun da dai kuna taka kafa
Shiga nane ke sa maza hauka
Sa kai shiga da kafa
Kida ta shiga hannunka sai ka tafa
Kai sa kai da kafa
In ba ka iya rawa ba sai ka buya
An ce kar nayi amma sai da na gwada (in da Rabbana ba wahala)
Ya mata za suyi in ba snapchat (in da Rabbana ba wahala)
Zan shiga exam banyi karatu ba (in da Rabbana ba wahala)
In nayi kuka sai kuyi man amshi (in da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
(In da rabbana ba wahala)
Am good in everything I do
Tuki kaman wani mugu
Sama dai, sama dai
I don't fear anybody
Rabbana na roke ka
Raba ni da sharrin mota
One-eighty-eighty
Ina son birge everybody
Bash neh pha
In da Rabbana, babu zafi
Ko maciji ya sareka, shi Rabbana idan yaso a yanzun
Sai wanda ya mutu ya sanka
Abun yi shine ka more guminka
Halak ne ka kashe duk kwadayinka
Sa Rabbana a duk lamarinka
Mama tace man je kayi waka
An ce kar nayi amma sai da na gwada (in da Rabbana ba wahala)
Ya mata za suyi in ba snapchat (in da Rabbana ba wahala)
Zan shiga exam banyi karatu ba (in da Rabbana ba wahala)
In nayi kuka sai kuyi man amshi (in da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana zan bi kidi
In makiya sun zo zan rikida
Sati, sati zan canza gida
A kira man chizo zani Europe
Dani da Bello a Francisco
Ziya'u na san brabisco
A cikin second miliyan goma
Wayyo Allah munyi to
Lalalalala
In da Rabbana fa ba matsala
Na shaidadada
Ina ta ganin Albarka
Mama alfarmarki ne tayi kyawu
Fatan alherinki tai kyawu
In da Rabbana sai kaga 'yar Atiku na rokona in so ta
In da Rabbana sai in karbo kudadena a gun Ummita
Kai inda Rabbana dole ne a jimu har cikin danbatta
Toh ai da Rabbana dan yanzu I know hammer like carpenter
An ce kar nayi amma sai da na gwada (in da Rabbana ba wahala)
Ya mata za suyi in ba snapchat (in da Rabbana ba wahala)
Zan shiga exam banyi karatu ba (in da Rabbana ba wahala)
In nayi kuka sai kuyi man amshi (in da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba minene? (In da Rabbana ba wahala)
(Inda Rabbana ba wahala)
In da Rabbana ba menene?
In da Rabbana ba menene?
Lyrics powered by www.musixmatch.com