Lyrics

Da farko Allah Wanda nake Allah Gare shi Koda yaushe zan godewa Aure an kula Biki na kamala Wakar ce A yanzu ni nake daurawa Ga Rahama amarya Auren soyayya Mun kaila Dayyabu direba ne Angon ki Ga tirare amarya Fesa wa ango Gamu babbar rana Ana biki na masoya Dayyabu naki ne Rahama amarya Gamu munzo mu kai ki Chan cikin dakin ki Ka kara salati Ga abban Fati رَسُولُ الله ko yaushe baka gushewa Ina buga sauti Kuna jin baitin Daga bakina Meleri Ayo takawa Kuyo takawa (gamu babbar rana) Ga Rahama amarya Dake da dan angon ki Ga tirare amarya Fesa wa ango Gamu babbar rana Ana biki na masoya Dayyabu naki ne Rahama amarya Gamu munzo mu kai ki Chan cikin dakin ki Bikin na gida ne Mutane an tara Abokan ango suna ruwan nera Kawaye na amarya kansu sun jera Suna amsa waya suna an fara Tela yaci uban zare da allura Mun watsa dinki Kowa da kowan mu Farin ciki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out