Lyrics

(Prince Production) Bana sauraran wata muryar baby in ba taki ba Hasken annuri da idanu nasan ban ga kamar ki ba Na so linzami da alakar so jani wuce gaba Ki tabbata in bake toh bani kin zama mahadi na Zabi in za'a ban a cikin taro kece zana nuna Kin shiga a kota'ina a cikin rai na kin taba har jini na Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yanma Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yan Rausaya, rausaya yanmata Sarauniya Zinariya A raina kece (kece) Kin shiga ko'ina Kin zagaya Zuciya kin sace Kalli idaniya Ki tausaya Kar ki sani maraici Kan ki nasha wuya Habibiiya, ki nuna halacci Duk burin raina a kan ki yake Baitocin kauna in zan yo a kan ki ne na zana Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yanma Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yan Rausaya, rausaya yanmata Tunda ke kika nuna ni Kar da baya ki kyale ni Ga hanuna kice "gani" Gani, gani Tunda ke kika nuna ni (gani) Kar da baya ki kyale ni Ga hanuna kice "gani" Gani, gani Samu guri mana zauna (zauna) Amshi abincin tauna (tauna) Goro na baki na kauna Kin shiga birnin raina Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yanma Rausaya, rausaya yanmata Rausaya, rausaya yan Rausaya, rausaya yanmata (Midget Mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out