Lyrics

Soyayya dan Allah muke tayi Babu cin amana, dani da ke Soyayya dan Allah muke tayi Babu cin amana dani da kai Aha kyakkyawar tafiya na shaidata, zahiri A cikin ta da alkhairi, sabani ban so nayi So kar kiyi mamaki nagani, na cikin sabon yanayi Guna kin wuce wasa, komai kika ce zanayi Zani tabatta, a cikin gidanki Bude kofarki, fadarki in shiga Na kwashe a domin ka na dai ko waye zai tare Soyayya ce sanadi, gashi a yau mun zamto tare Mai daukar so wasa, ka daina kayi kuskure Domin a cikinsa akwai riba, na ankare Ungo zare, karka warware Sabon salo muka kawo, dan alkawali Na saki cikin raina, ki zauna domin na katange Soyayya tayi girma, a raina waye zai tuge Mun saba dani da ke, da dama sunce mun goge Hakane ya tsumani, naji tamkar an kada bori Ni ya zan dara nayi godiya Ga Allah sarki yau gamu gara ba Lallai lallai, dukkan lamarina ya zamto naka Nice matarka, uwa a wurin duka 'ya'yanka Ni na zabe ka, a cikin rai bawani tamkar ka I L-O-V-E tazama taka Darajar soyayya, baki bai fadi Sai da a ganta a fuskannan mai alkhairi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out