Top Songs By Abdul DMG Agender
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Abdullahi Sani Abubakar
Songwriter:in
Lyrics
So, so
(Agender mix)
Jani, jani
Jani, jani
(It's time for the love)
(Beat Kawuwa Piano)
Jani-jani haular ki a sannu na shige ta
Cikin maza da mata ke zuciya ta zaba
Jani-jani hanyar ka a sannu zana bi ta
Cikin maza da mata kai zuciya ta zaba
Zo yaka jani-jani
Cikin maza da mata ke zuciya ta zaba
Zan so ki bani dama gefen ki sai na raba
Ki tausaya mini kar da ki barni nayi kwaba
Nine nazo gare ki yar'uwa kimin maraba
Idan akwai ka kunci sam ni bazan yi ba
Cikin farin ciki na kai ne sahun gaba
Duk kyan maza da mata basu kai ya nawa ba
Jani-jani ka kai ni birnin so sahun gaba
(Birnin so sahun gaba)
In babu ke tayaya zan moru?
Dani dake jini da hanta ne
Nima in babu kai tayaya zan moru?
Dani da kai jini da hanta ne
Jani, jani
Jani, jani
Kece sarauniya
Na baki zuciya
Sha zaman ki gimbiya
Na tara dukiya
Ba batun gidan haya
Zan kai ki Saudia
Ki mini taliya
Ki sako kashin miya
Ni dai na dace
Na samu mai kunya
Ke ko amarya ce
Ni din ango ne
(Ni din ango ne)
Bacci nake tashi ni zan wats-tsake
Na sallama maka alkawar ka rike
Zo ga makulin zuciya ka rike
Zance na barka batun ga shirme ake
In babu kai tayaya zan moru?
Dani da kai jini da hanta ne
(Jini da hanta ne)
Numfashi na da naki ya zama daya
Dole kwanwar naki a kiran na mai numfashi
Numfashi na da naka ya zama daya
Dole kwanwar naki a kira ni mai numfashi
(Numfashi-numfashi)
Akwai kyan kallo gare ki ke kyakkyawa
Kece ta daya gare ni kin dara kowa
Ribar aure a samu babbar natsuwa
Dare ko rana na gan ki zan bar damuwa
Ke nafi so zo ki rikan ban da kamar ki
Buri na auren ki na zama mijin ki
Yau naci gari-gari
Yanmata kuyi uzuri
Gun nawa adon gari
Dashi ne zan alfahari
Mai zance da nazari
Ka zammin sinadari
Nayi Shafa'i nayi Wuturi
Sallah ce gyaran gari
Na shirya zan je duk inda zaka je
Dan saurayi kai ne kazam cikon numfashi
(Numfashi, numfashi)
Jani, jani
Jani, jani
Written by: Abdullahi Sani Abubakar