Lyrics

Yauwah-yauwah-yauwah Larabeey (Ba sauki ai) Shine suke so, shine Shine suke so, shine Sai godiya Yadda ake kiran sunana kowa yanzu Sai godiya Makiyan sun fara zama fadawa yanzu Sai godiya Nine ake kira da sai oga yanzu Sai godiya Yanzun mu tayi kyau mun barsu can da batun dazu Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Na nema na samu, mai nema na tare da samu Allah raba mu da babu, wanda ya nema shi zai samu Even expensive butty Fresh tsaf-tsaf ba datti Ga agogon na kyalli Chilling babu kamar ni Komai na Allah ne, to je ka nemi naka (je ka nemi naka) Komai na Allah ne, da ka nema zai baka (da ka nema zai baka) Komai na Allah ne, to je ka nemi naka (je ka nemi naka) Komai na Allah ne, da ka nema zai baka Sai godiya Yadda ake kiran sunana kowa yanzu Sai godiya Makiyan sun fara zama fadawa yanzu Sai godiya Nine ake kira da sai oga yanzu Sai godiya Yanzun mu tayi kyau mun barsu can da batun dazu Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Dole nane fah nayi godiya Allah yaban lafiya Kamun kyauta wanda ban iya biya Ka bani abinda ban iya siya Yanzu bamu a harkan tsiya Waiwaye adon tafiya Mutumina baya zaka tuna Gashi yanzu mun zama fitina A Arewa mune fitila Babu ruwana da wasa Babu ruwana da shirme Babu ruwana da aikin banza Ko kaji ance-nace Ai arziki sa'a ne Samun cigaba da'a ne Idan Ilahu yace. "eh" Wa ya isa yace. "a'ah" ne? Komai na Allah ne, to je ka nemi naka (je ka nemi naka) Komai na Allah ne, da ka nema zai baka (da ka nema zai baka) Komai na Allah ne, to je ka nemi naka (toh je ka nemi naka) Komai na Allah ne, da ka nema zai baka Sai godiya Yadda ake kiran sunana kowa yanzu Sai godiya Makiyan sun fara zama fadawa yanzu Sai godiya Nine ake kira da sai oga yanzu Sai godiya Yanzun mu tayi kyau mun barsu can da batun dazu Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Alhamdulillahi, alhamdulillahi Sai godiya Masu so suga asirin mu ya tonu Za su dade a makance Ya Allah kasa arzikin mu ya karu Su su dade a talauce Komai na Allah ne (na Allah ne) Komai na Allah ne (na Allah ne)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out