Featured In

Credits

KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Abubakar Awwal
Abubakar Awwal
Songwriter:in

Lyrics

Auta waziri kukeji malam
Sanyi na zuciyata
Hasken idaniyata
Mun zam jini da hanta
Ban san san ranar rabuwa ba
In ba ke ba, ke ba, ke ba babu kowa
Baby your love is real kaman na fada Ocean
And your skin so smooth kaman na shafa lotion
Gashi kin sani feeling ina cikin emotions
Bani taba daina son ki domin son ki ya sa ni jiri
Dole muyi aure ko dan a ganmu da jinjiri
The way your skin dey glow baby zai iya sa hadari
Yan matan na rainasu wallahi kece tagari
Look daina waige waige ki daina nazari
Ahhh
Ahhh
Tauraruwa kin da kyau, kin wuce baturiya
Kina da kyan idaniya, kinada gashi na India
Sannan kinada tarbiya na gaske ko da na tambaya
Dan Allah gani zo raineni kar ki barni nasaha wuya
Sanyi na zuciyata
Hasken idaniyata
Mun zam jini da hanta
Ban san san ranar rabuwa ba
In ba ke ba, ke ba, ke ba babu kowa
Baby you gerri, gerri
Kizo da sauri, sauri
There's something very special about your body, body
Zanyi laifi akanki ko za'akaini gidan yari
But before every ery
Baby girl I'm very sorry
Ki ban izini in bada sadaki ke kuma ki kawo during
Baby you are beautiful balle ma ki saka lipstick when you snap pics
I like the way you pose
Soyayyanki shaye-shaye ni zanyi overdose
Sanyi na zuciyata
Hasken idaniyata
Mun zam jini da hanta
Ban san san ranar rabuwa ba
In ba ke be, ke ba, ke ba babu kowa
Written by: Abubakar Awwal
instagramSharePathic_arrow_out