Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Cdeeq
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Sadiq Aminu
Songwriter:in
Lyrics
Cdeeq,
Dj AB ne
Deezell
Zinariya, tana kyalli
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, kwalli
Zinariyata, kina kyalli
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli
Zinariya, zinariya
Zinariya ya ya ya-ya
Zinariya, zinariya
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, zinariya
Ga kyau, ga gashi
In ta wuce dole ne hankalinka ya tashi
Kin zamto wani sashe, me sace min numfashi
So so
Zan yi maganin wanda zai taba min ke
Zan iya in bada kai na fa domin ke
Zan ci gaba da baki se kin ce is okay, okay
Zinariyata, ga sarki sarauniyata
Ke ce masoyiyata
Wanda bai son ki zamu bata da shi
Domin ke ce tawa
Kuma babu ran da za na bar ki
Baby, ke ce tawa
Kuma babu ran da za na ba rki
Zinariya, tana kyalli
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, kwalli
Zinariyata, kina kyalli
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli
Zinariya, zinariya
Zinariya ya ya ya-ya
Zinariya, zinariya
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, zinariya
Zinariya, kina kyalli
Ko ba powder ko ba kwalli
Ki dan daina blushing, juyo kalli
She's so beautiful but antisocially
Ai iri na ne ya kamace ki
Ko me kike so kin same shi
Wanda baya sonki a zage shi
Kin haskaka wajen da bakar leshi
Baby on God, you fine pass kowa
Baby on God, you fine pass kowa
I just wanna get close to you
Buy house, buy cars, buy clothes for you
I fit catch a grenade for you
Thereʼs no doubt about it baby coz I dey for you
Zinariya (zinariya)
Tana kyalli (mugun kyalli)
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, kwalli
Zinariya ta (zinariya)
Kina kyalli (kina kyalli)
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli
Zinariya, zinariya
Zinariya ya ya ya-ya
Zinariya, zinariya
Ko ba lalle ba powder ko ba kwalli, zinariya
Written by: Sadiq Aminu