Top Songs By Kawu Dan Sarki
Similar Songs
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Muhammad Khalid Yunus
Songwriter:in
Lyrics
Mahamud Ng on the beat
Ke a Duniyata
Duniya Sai Kai
Silar lafiyata
Lafiyata Kai
Ahh ina nema ina samu Silar ki aduniyata
Aduniyata
Ki bani tabar ma
Sake bani Yar dama
Tayi dan ina kyarma
Ni Najika zan yima
Kai maza suke noma
Staron gida ina yima
A Duniyata Kina hidimtamin
Kina hidimtamin
Har Gizo kikeyimin
Gizo kike yimin
Furan ni gassu mikomin
Da lafiyata
Lafiyata na zo ka Karamin
Ba abun bukata idan kana kussa
Zaka sayamin
A ina Kikai ina nema
Ah domin isar da Sakona
A fadarshi Ya wuce rana
Salon Kane ke Zugani
Halinki ki kike dagani
Ah Duniya Kai ke darani
Ah lahiria can Nake gini ni
Kayi mun Ido Ni Aradu Koh babu mai Kulani
Ke aduniyata
Kai aduniyata
Ke aduniyata
Ya ranar bida ban ne maba
Ta sa Najika dan na shirya
Ya ranar jido ban ganmoba
Ka jida abinka na bar kariya
Ah ran gamon mun nan nayi Shiriya
Ga aduniya Ad dare shirin bacci
Dare shirin bacci
A Duniya wani dare cire Kunci
Dare cire kunci
Ta aduniya wani dare tsiren Kunci
Dare tsiren Kunci
Ta aduniya ni farinciki nayyi
Farin Ciki nayyi
Ah aduniyata duniyata
Ah kin ishemun Nahiyata
Habbakar rana wata ta
Ga ki to Watta ban kulata
Kai kake sauke fari Riyata
Bani son Wattaran ki Manta
Da innuwa ta ban gudunka
Ah ah ina nema
Kana nema kana yimin
Ah ah ina noma
Kana noma ka samamin
Ah kin Hana ni Nai Kyarma
Kana Kyarma ka shafamin
Ke aduniyata
Duniyata
Duniyata
Written by: Muhammad Khalid Yunus, Muhammad Sule