Music Video

Kirani Ayat ft Morell - Duniya (Lyrics Visualizer)
Watch Kirani Ayat ft Morell - Duniya (Lyrics Visualizer) on YouTube

Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Kirani Ayat
Kirani Ayat
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Sony Kwame Owusu
Sony Kwame Owusu
Songwriter:in
Ayat Maqwam
Ayat Maqwam
Songwriter:in
Musa Akilah
Musa Akilah
Songwriter:in
PRODUKTION UND TECHNIK
KaySo
KaySo
Produzent:in

Lyrics

Ban kishi kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Gaskiya)
Ban hassadan kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Shekenan)
Ji mana
Me nama ke neman wuta
Ina aiki ni ban karya
Ban zamba
Ban sata
Duba barawo O shi shatta
Ai duka karya ne
Naka da safe
Na wa ni darana
Ka kaka yi kishin kowa
Nasan ka yi zafi
A ma kasa hankali
Ban yin barci
Ina daji mu na bidan dawa ne
Akwai hero
A ba sarki
Yaran arewa za mu wadata
Ban kishi kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Gaskiya)
Ban hassadan kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Shekenan)
Ahh tafiya ni kadai
Wani sa'in da mutanen kwarai
Muna yaki da mutanen dare
MANSA zaki wane kadangare
Ah ah ah ah ahhh
Sai dai ya saurara
Dan borno elkanemi eh eh eh
Eh muna cin fara
But I'm unapologetic
Y'all got skeletons in your closets like orthopedics
It comes natural how I do it is automatic
Few **** pray for my demise
But they disappointed
Iconic how ironic I'm just getting started
Dan iska shegegegege
Musa gatan A a a a a
They putting money on my he he he head
Swy I keep the tooli by my wai aaa-ist
An so a sa mu a raga mun yaga
Ni da Ayat'n Ghana
Ban kishi kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Gaskiya)
Ban hassadan kowa ka bi da naka
Duniya me aiki ke cin (Shekenan
Written by: Ayat Maqwam, Musa Akilah, Sony Kwame Owusu
instagramSharePathic_arrow_out