Lyrics

Dangata ne
Wanda yasami mata yasami kayan dadi
Kayan dadi, dadi kamar zuma
Abinda Allah ya hada kada wani ya raba
Dangatane
Aure nada dadi aure nada dadi
Aure nada dadi aure nada dadi
Auren mutunci da dadi aure nada dadi
Aure nada dadi aure nada dadi
In kayi auren mutunci lallai kaji dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Haka to
Dana dawo gida sai tace darling
Sannu da zuwa zauna kahuta
Ga ruwa kasha abinci is ready
Ko zakasha I will make everything ready
Saina ji wani dadi kamar ruwan zuma
Saina ji dadi-dadi kamar dangata
Na bata hugging sannan ga double kissing
Saina ji wani dadi kamar ruwan zuma
Saina ji dadi-dadi kamar dangata
Dadi kamar zuma
Dadi kamar zuma
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
Aure nada dadi
In kayi auren mutunci lallai kayi dadi
Aure nada dadi aure nada dadi
Aure-aure nada dadi auren mutucin woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Wanda ya sami mata ya sami kayan dadi
Kayan dadi dadi kamar zuma
Wanda ta sami maigida tasami kayan dadi
Kayan dadi dadi kamar zuma
To kai mai nema
Yau ne ka samu
Ka rike da karfi kada a kwace
Ku masu gulma ku rike bakinku
Ku mahassada Allah zai karku
Abinda Allah ya hada kar wani ya raba
Bye-bye o bye-bye yoo
Abokanai
Bye-bye o bye-bye o
Yan uwa
Bye-bye o bye-bye o
Iyaye
Bye-bye o bye-bye o
Aure-aure nada dadi inka rike dakyau woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Yar uwa ki rike maigidanki da kyau woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Dan uwa karike matarka da kyau woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Aure nada dadi inka rike woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Dana dawo gida sai tace darling
Sannu da zuwa zauna ka huta
Ga ruwa kasha abinci is ready
Ko zakasha I will make every thing ready
Saina ji wani dadi kamar ruwan zuma
Saina ji dadi-dadi kamar dangata
Na bata hugging sannan ga double kissing
Saina ji wani dadi kamar ruwan zuma
Sana ji dadi-dadi kamar dangata
Dadi kamar zuma
Dadi kamar zuma
Aure nada dadi aure nada dadi woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Aure nada dadi aure nada dadi woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Mu taka rawa rawa aure wowowooo
Aure nada dadi aure nada dadi
Yar uwa ki taka rawa rawa
Yau ne ranar aurenki wooo
Aure nada dadi aure nada dadi
Dan uwa taka rawa rawa yaune
Ranar aurenka wooo
Aure nada dadi aure nada dadi
Aure da dadi inka rike da kyau woo
Aure nada dadi aure nada dadi
Auran mutunci da dadi aure nada dadi
Aure nada dadi aure nada dadi
Taka-taka-taka yauwa
Aure nada dadi aure nada dadi
Written by: Mycah Dangata
instagramSharePathic_arrow_out