Lyrics

Mubarak dutse on the beats Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo Bani tanbura suji sautin salon kidan Hausa Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo Bamu tanbura suji sautin salon kidan Hausa Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo Bani tanbura suji sautin salon kidan Hausa Da fari su 'dan saki sautin kamar kidan 'kwarya Dan Duniya rawar 'yan mata ce rawar ku kuyi baya Inda tubalin mu ya rushe mu gina soyayya Ko shiga mu birge mutane mu dinga in gausa Ga mai kida, sannan kuma ga mai wakar yazo Bamu tanbura suji sautin salon kidan Hausa Eh kuzo mu lallaba muyi saka tupkar mu tai kauri Ashagalin biki a buga min na haihuwa kauye Kyan adon gari taga naira tana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out