Lyrics

[Intro]
Auta waziri kuke ji malam
Lsvee (Is digaski ovizta on the beat)
[Verse 1]
Sabo da maza ak ace jari
Ƙarami tun jariri
Mai tara kuɗi shi ke buri
Allah sa mu ji alkhairi
Mata da maza ku ne bidiri
Ku ke haɗa lissafi
[Chorus]
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
[Verse 2]
Da ka saba da maza za ka san kana da jari
Kuzo ku taka muna da ganguna bugu da ƙari
Damu ake rufe taro
Duk da cewa mu ne a fari
Sala-sala mu ke maganganu a bisa tari
Maza-maza ku zo muna da ganguna
Cool guys sanyi wane lambuna
An san mu a cikin gari har da lunguna
Muna da fans a koʼina kaman bankuna
Ba wani biri-biri suna gani ƙiri-ƙiri
[Verse 3]
Muna cinye ko wane beat kamar tsakanin Ayaba ne da shi da Biri-Biri
A kan kiɗan nan is your pesin, Lsvee da Auta Waziri we flexing
Kamar abinci on the mic muna testing
All the way from Kabala Costain
Shake your waist
Shake your waist
[Chorus]
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
[Verse 4]
Eh lallai haƙuri shi ne sirrin duk wani ɗaukaka
Shi mai addu'a bai cika tsoron mai kambun baka
Mai san zari zai ɗau naka da nashi haɗa duka
Lamarin yanzu gulma yake yawo bisa zantuka
Mata da maza ga saƙo ya zo
An ce ku fito tun da mai ganga ya zo
Taku da rawa tun da ga Auta na zo
[Bridge]
Ganguna
Mu nai maku ganguna
Sa maku sandina
Nai maku ganguna
Sa maku sandina
[Chorus]
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
Dama za ku taka mu yi maku ganguna
[Outro]
Ganguna
Ganguna
Sultan on the mix
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out