Top Songs By Dj Lamszxy
Credits
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Mustapha Awwalu Laminu
Songwriter:in
Lyrics
(Mega mix)
DJ Lamszxy
Zinaru, zinaru
Zinaru, zinaru
Zinaru, zinaru
Ni kawai kaunarka
Nakeyi koh ance na zautu
Kasoni kamar yadda
Nake sonka hakan ai ya kyautu
Zana rayu da kaunarka
In karema na har na mutu
Kaine daya kwallin kwal number one
Kuma number two
Ba wani tasgaro
Koh dallla koh taro
Da zaisa in baro kaunarka
Kaine dai daya
Zinaru, zinaru
Zinaru, zinaru
Zinaru, zinaru
Written by: Mustapha Awwalu Laminu