Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
B Meri Aboki
B Meri Aboki
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
B Meri Aboki
B Meri Aboki
Komponist:in
PRODUKTION UND TECHNIK
Jossybeatz
Jossybeatz
Produzent:in

Lyrics

To kai to haka to kai to haka
(Desire BMA entertainment)
Sai na tina cen baya sanda muka fara
Wasu mutanen su kalle mu suce Allah ya gyara
Kamar wasa Ubangiji yasa albarka
Miliyoyin masoya sunai mani barka
Waye masoyinka nagaske wanene na 'karya
Waye yakeman san da ango yakewa amarya
Bakada wakokina kaceman kanasona
Kana 'kin harkokina kaceman kana sona
Dana saki album 'dina a kasuwa ka nema
Idan na hada show 'dina kana biya kana shiga
Attajirin masoyina ka taba kirana show
Ka taba request dan asa wakana a radio
Ka taba request dan asa wakana a video
Masoyana na gaskiya Allah ya barmu tare
Inada kudi duniya a kowane yare
Babu komai hashtag muna tare
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Miye so? 'Kauna ko a bayan idonka
Miye so? 'Kauna ko a bayan ranaka
An karema jifa in yayo kanka
Ko Duniya ta kika ni ina sanka
Zan kula dakai kamar nine babban wanka
Zan kwabeka idan duniya tana janka
Ko ka talauce, nizan mutuntaka
In bakai laifi ba babu mai hukunta ka
Zan iya kokarina tin inada iko
Bana nuna fake love na ganin ido
Bana nuna fake love dan nine wane
In dare yayi dare kuma sai ka zame
Ba duk mai binka a facebook bane yake sanka
Mage ma na bin 'bera sai dan ta 'dau ransa
Dan Adam, Allah ne kawai yasan zuciyan mu
Kaidai bari Allah yajikan iyayen mu
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Kaka mars Double M in the flesh like mars
You know my phone is heavy 'cause the microphone am pass
Give my credit yanzu yanzu baniso sai anjima
Gaskiya zafi yakedashi kamar 'kudan zuma
Wai kyauta suke so muyi masu wakar dan rigima
Amma munkiyi sai sukace munada gardama
Sun manta da munayi ko ba taro ba sisi
Da kowa akan titi
Double M da B Meri Aboki for extra ordinary
Amma bayasani raini capture me on black meri
You can keep me in your gallery, Remember me for every
My history i told you don't be mad at me
Is Hip Hop that's inside of me
Is Hip Hop that's inside of me
Duk wadanda suke san Hip Hop ina mika gaisuwa
Duk wadanda suke taimakawa da Dj's gaisuwa
Dj's muna gaisuwa
Double M ne suna na amma ka kiran Jarumi
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Ka soni tun yanzu tun kanada dama
Karka fara kuka bayan na kwanta dama
Kana manna hotona akan DP
Tareda man caption RIP
Ah yeah
Shara to masoyanmu
Masu 'daura hotunan mu akan dp
Ko a enstagram, ko fesbook
Muna godiya
Yaron kune B Meri Aboki AKA 'Dan arewa Lagos
Tareda Mr. Double M ne sunana amma ka kiran da Jarumi, Jarumi
(Desire Badman)
Written by: B Meri Aboki
instagramSharePathic_arrow_out