Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Garzali Miko
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Garzali Miko
Songwriter:in
Lyrics
Soyayyarki tuntuni ni ta kamani
Taimakon da nake nema
Ki rufani ki sayani
Soyayyarka tuntuni ni ta kamani
Taimakon da nake nema
Ka rufani ka sayani
Soyayyarki tuntuni ni ta kamani
Taimakon da nake nema
Ki rufani ki sayani
Soyayya na kama na boye
Birnin kauna na zauna na waye
Na samu gwani na mu zama tamkar tagwaye
Ya kore fushina balle zubar hawaye
Nazam ta daban a cikin duban kawaye
Soyayyace gani rufani ka sayani
Soyayya kin yarje kinbani
Kin burgeni ke kika sani sukuni
Nasamu gwana mai kyau cikin Fulani
Nagode dukan matsayi kin kaini
So yayi sila dake muna kaman ni
In gaki agu ba wanda zai tabani
Hannu damana rikeni jani muje tare
Duk inda mukayi aganmu kanmu jere
Zancen da ake wata ran mune amare
Zan baka tufa da kankana a bare
Lemo, inibi zan baka babu kwari
Na amince kaini gidanku ka nunani
Sai madallah dani dake adalci ya zauna
Na yarda dake
Sai dai magauta na zasuji haushina
Zo gani muje mu zagaya
Domin kiji sunana
In za'a fada kijishi nasan mu kara son juna
Sunan mu guda
Dani dake tsansar kaunar juna
Soyyayyace duk inda zani ki rakani, ah
Written by: Garzali Miko