Lyrics
Lala, lala, lala, lala, lala, lala
Hoho, hoho, hoho, hoho, hoho
Lala, lala, lala, lala, lala
Hoho, hoho, hoho, hoho
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji ma
Kai nai kira ka juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko ka wuce gurina
Dole ni ko na matso nace maka ji mana
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko ka wuce gurina
Dole ni ko na matso nace maka ji mana
Na amince
Na dace
Na samo abar kwantance
Na nace
Mun dace
Zuciya tini ta tantance
Lala, lala dole ne nayi murna
Na samo farin ciki na
Hakane dole muyita murna
Domin mun dace da juna
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji ma
Kasan ni, ni kullum
Burina naga mun huta
Mamaki, dole nai yo
Dan kin fado manufata
Amma zanji tsoro
In har za kai mini horo
Lala bazan miki horo ba, aure na kika amince
Kai nai kira ka juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko ka wuce gurina
Dole ni ko na matso nace maka ji mana
Dama mu, yanzu mun samo ai dole ne in rike ki
Hmm, halin maza in sunyi kudi ai zaka sha mamaki
Ki cire ni sahun wuka, domin ni bani barin ki
Nima da wasa nai maka
Dani dakai mun dace
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji ma
Kai nai kira ka juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji ma
In na hango, fuskarka, shauki na dada kama ni
Haka nima, in na zauna kullum sai nai ta tinani
Karka chanja rayuwa, gani ni da kai kan tsauni
Rabbana zamuyi godewa ma gashi ni dake mun dace
Kai nai kira ka juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko ka wuce gurina
Dole ni ko na matso nace maka ji mana
Wayyo ni
Duba ni
Kalle yadda kafata ciwo
Aa daina wasa, karka sani a cikin jamma'a nayi wayyo
Na jiyo a jikina kika ce mini zakiyi kuka
Nima da wasa nai ma
Zuciyarka ta kwana da shauki
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji mana
Lala, lala, lala, lala, lala, lala
Hoho, hoho, hoho, hoho, hoho
Lala, lala, lala, lala, lala
Hoho, hoho, hoho, hoho
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan kika wuce gurina
Dole ne in matso ince miki ji ma
Kai nai kira ka juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko ka wuce gurina
Dole ni ko na matso nace maka ji mana
Ke nai kira ki juyo
Zuciyata ta samu sauki
Idan ko
Lyrics powered by www.musixmatch.com