Top Songs By Hussaini Danko
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Hussaini Danko
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Hussaini Danko
Komponist:in
Lyrics
Ga kujerar so ana jira
Wa ya hau yaji anyi tambura??
Adon masoya so da gaskiya
Dani dake mu zamo jini daya
Ga kujerar so ana jira
Wa ya hau yaji anyi tambura?
Adon masoya so da gaskiya
Dani da kai mu zamo jini daya
Son da za nayi miki
In na nuna miki
Jinjina zaki min
Tanadi nayi miki
Bani saba miki
Mai kike so ki min?
Zan hidimta miki
Alkawar nayi miki
Ko hakan zaki min
Ni da gaske nake
Zuciya ta rike
Agaji zaki min
Tunda tare miki
Alkawar mu rike
So akan gaskiya
Da jarumi tafiya take ido, halin mutum riga
Cikin ruwa yafi kyau da shan bado, ado yasa yanga
Da kaji murya ta kasa ido, komai duhu waiga
Mai yin wasikar saka kayi gudu, da ka rike yaga
Gabas da Yamma ka waiwaya Kudu, ni kai nake hanga da gaskiya
Kar na bar manufa a cimmi ni, gara nayi furuci
Kar na ambata so aki mini, da ki yarda ki ce
Tunda har na aminta kin mini, babu ce-ce-ku-ce
Zuciyar ki, ki mallaka mini, har a gun furuci
Kiyo kalaman tausaya mini, ki bani so na riko da gaskiya
Ladabi zan maka
Bani saba maka
Ko a rai haka ne
Tunda har nayi maka
Zuci na bar maka
Bin ka ai dole ne
Zana caba maka
Kwalliya nayi maka
Kai ka cancanta ne
Yau na sara maka
Jinjina nayi maka
Jarumin namiji ne
Mai kaso na maka
Zana amsa maka
So cikin zuciya
Lyrics powered by www.musixmatch.com