Top Songs By Nura M. Inuwa
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Nura M. Inuwa
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Nura M. Inuwa
Songwriter:in
Lyrics
Eh kiso ni na soki nayi dace masauki ranki kiyiman
Amana zuciya ta karba kiyo lale kiman maraba
Kasoni na soka nayi dace masuki ranka kayi man
Amana zuciya ta karba kayo lale kaman maraba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh sirrin da ne a na jiranka sakin fuska da shinfida
Cire tsakuwa cikinsa gari sai an sirka da tankada
Dukan sirri dake a 'boye akwai rana ta bankada
Ruwan shuka ga mai tsumayi bazaya 'ki tanadin iri ba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Tirmi a ajeshi ba tabarya kasan dai ba'ayin daka
Kyawun nasara udan ka duba tasha banban da 'daukaka
Sirrin dayake a cen cikin rai nakeso in fada maka
Na 'dan nunan ka so da 'kauna idan ka tsaya bazan guje ba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh ni tunani na dade da 'kauna gidan ku nake shirin zuwa
Sanarwa inna harda Baba shigowa inyi gaisuwa
Ki fada masu ni kawai kike so a garesu nasamu karbuwa
Suban izini nasamu yarda ke idan suka bani zani karba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh zaki in za'ai kwatance saidai a kira 'kudan zuma
Ja inja ko idan anayi a nemo raba gardama
Kaine zabin da nai ajewa ka nura kadaina tantama
Da kaji 'kishi inada randa ruwa zan baka sai ka kurba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh lallai hakane anata cewa zubi dai maganin dafi
Na 'karfafa sanki magani ne a jiki na baniyin rufi
Kece kuka sani nai tsayawa ashe kuwa kin zamo kafi
Kija ragama ta rayuwa ta mu lkare zaman mu babu kwaba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh akan ka jiki yanata zugi zuciya ta nata raddadi
Abokin rayuwa nace ma ayau har gobe na fadi
Sautin muryar ka ke saka rawa ta tafi ta kidi
Kamin uzuri saboda 'kauna kawai kaman maraba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Eh kiso ni na soki nayi dace masauki ranki kiyiman
Amana zuciya ta karba kiyo lale kiman maraba
Kasoni na soka nayi dace masuki ranka kayi man
Amana zuciya ta karba kayo lale kaman maraba
Idan kaso a soka kayi dace hannu bai tunkude gini
Gamayyar zuciya da 'kauna gurin bako take maraba
Lyrics powered by www.musixmatch.com