Lyrics

Sunana Deezell
Haters
Haters
Haters
Babu ruwanmu da haters
Maraba da zuwa Arewa
Muna kawo wutan da ba me kashewa
Ana ta wurga guba muna chafewa
Ni kan ma tun asuba na bar laɓewa
Don in kasa
In tsarewa duk jama'a
In sake batun fara'a
In dake a gun sanaʼa
In ware da sun shagala
Bebe ma ya faɗa kowa ya ji bare akun magana
Ga Sir Abubakar waye yake cewa Tafawa Balewa sun makara
This is not rap it is speech
Who is that laughing is we
Babu ruwanmu mutum ya daga yashen sa musa acid ya ci ci
Hommy i'm scattering
More people gathering
Only the strategy
Only whatever the folly was never a glorious fella
Karfi ta ci garu ta danne way a isa ya ja mini layi
Garuna can ne ana tare
Su Baba ne
Dashin Allah kainuwa
We're not friends in ba ka da ƙannuwa
Masu sauraro na a dare da rana
Ina tare da ku kamar inuwa
I will set the crowd ba hannuwa
Inda za'a ara min kunnuwa
Mara baki ya sa idanuwa and watch me hang rappers like zannuwa
Na sa speck
Meaning no respect
Looking spectacular
Ke ma with bright colors
Thatʼs why Iʼm gettinʼ popular
An tara shegu kamar gidan marayu
Cos all of the gayu in here are mayu
Ga Kheengx, Morell, ni, Deezell
To ya za a yi beats din nan ma ta rayu
Simple muke living rayuwarmu
In maƙiyan sun ƙaru ƙaruwarmu
Ko bomb bai fasa taruwarmu
We flow sha e, ba ruwanmu
Ha! da haters, dole mu yi bouncing haters
Tauraron ai gani nan na fito
Fans suna ta nuna ni kamar gate pass
Ina ruwanmu da haters
Am all about my own business
Steady making my paper
Breaking records no Guinness
Money talks money ka ba ajinka
Hulana albashinka
Don in your class ba na ajinka
Farawana iyakacinka
Switch it off from Hausa
All them **** they say heʼs foriegn
Never lacking, am steady balling
Like Step Curry I stay scoring
Try to copy they say itʼs boring
Killing shows and they paid for it
Deezell we make llike 1m
Out like all and out do
Make way
ʼYan adawa ina suke
Tashi jiki na marmari
To Ali ya san Ali
To ba su da amfani
Cos see this rap game
Kana cin benci you on the leash
Kamar dabbobi a yau kari war
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Steady on the roll
Trynna make my paper
Steady on the roll
Go Iʼll see you later
Steady on the roll
Am trynna make my paper
Steady on the roll
Am setting on the roll, yeah
Mutumin naka, haɗe shi fa
Kana ganin Deezell wannan ba
Yana da wannan yaronan problem ne
Ka gane ko ya haɗa su gaba ɗaya ya shigo
Kun san me
Ba ruwanmu da any of this hater wallahi
Kiɗa kawai ne fa muna kakkashewa, muna faffashewa
ʼYan adawa mun bar su a nesa
Malam to kai ba mu neman Nera
See me rolling with Emma Naira
Boy I make it rain Dollars mallam
Sai ka je ka nemi nema
Aljihuna malam da zurfi ka je ka tambaya
Aljihu da nauyi
Wallahi yai kauri yai zurfi, am telling you komai na tafe da laushi
Now everybody who we
Ku ringa zuwa Bauchi
Ba ruwanmu da talauci
Ba ruwanmu da takaici
See I donʼt get what ya trynna do
Steady walk in designer boots
Parking in a Lambo ni da Gambo da Salamatu
Arewa hip hop mu ne the rest of you back off
I make them haters put their hands together kamar za a sa musu handcuff
Mu ne ʼyan tarar aradu da ka
Flying to the venue ba ruwanmu da car
Roko na suke captain ka taimaka karfe fashewa yake idan na daga
Malam malam ya da haka
Kana ta kallona me na maka
Am telling you duk wanda ya ce ma am not the best kawai hauka ya manna maka
Kafin su ankare za mu kankare ko cikin dare naka naka ne
I canʼt shout ba ni kukan kare
Killing it within su ɗan bare
Zaƙi gare ni sha zumami
Stepping the place we dey set tsunami
Killing the beats ko ba makami
Arewa Mafia thatʼs the army
Your girlfriend is calling
Am steady ignoring
Your lifestyle is boring
Be sleeping and snoring
Haba! sai suka ce sarki we tasty
Ka yi tasty to MC
A raba musu beats, raba musu
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Ina ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Babu ruwanmu da haters
Steady on the roll
Trynna make my paper
Steady on the roll
Go I will see you later
Steady on the roll
Am trynna make my paper
Steady on the roll
Am steady on the roll, yeah
DJ Steve on the mix
Written by:
instagramSharePathic_arrow_out