Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Tasi'u Unguwa Uku
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
RR
Songwriter:in
Lyrics
Ni na amince da ke
Zan so na kasance dakai
Bamu rabu ba ni da ke dan har abada kinyi man rana
Bamu rabu ba ni da kai dan har abada kayi man rana
Na amita dake saurare kijini (na amince ma)
Daina bacin rai fushi ki dan dubeni (na amince ma)
Kyakkyawa bata fushi sarauniyar zamani (na amince ma)
In kikai fushi wa zani je in kama har tai mini laluma
Bamu rabu ba ni da kai har abada dan kayi man rana
Miyasa kullum kake zatin zan barka (nai amincewa)
So cikar matsayi ina ganin girmanka (na amincewa)
Kar ka damu dani kai dai kaban yardarka (na amince ma)
Idan na samu wuri gidanka zan zauna har intu ma hidima
Bamu rabuba ni da ke dan har abada kinyi man rana
Eh tunda bani gani ki zama yar jagora (na amince ma)
Manufar maganar duk yan uwa zan tara (na amince ma)
In na aureki samari babu gadara (na amince ma)
Tunda sun san kin zamo mata a garenu su daina yin fama
Bamu rabuba ni da kai har abada dan kayi man rana
Bamu rabuba ni da kai har abada dan kayi man rana
Bamu rabuba ni da ke har abada dan kinyi man rana
In ina kallon fuskarka ban kosawa (nai amincewa)
Ilimi natsuwarka su nake dubawa (nai amincewa)
Nai shiri na zama matarka ban janyewa (nai amincewa)
Yarda mai sona aurenmu in aka daura zanyi ma hidima
Bamu rabuba ni dake har abada dan kinyi mana rana
Rabbi kai kyauta gareni nagodema (na amince ma)
Zan rike darajar da kai mini nima (na amince ma)
Acikin natsuwa a sannu na dau himma (na amince ma)
Zamu shirya zama zaman amana ni dake kuna hidima
Bamu rabuba ni da kai har abada dan kayi man rana
Bamu rabuba ni da ke har abada dan kinyi man rana
Bamu rabu ba ni da kai har abada dan kayi man rana
Written by: RR