Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Tasi'u Unguwa Uku
Tasi'u Unguwa Uku
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
RR
RR
Songwriter:in

Lyrics

Na rantse Amina kece tawa
Niger zani biki aure tawa
Zinder zani je Amina na nema
Kai Amina nake nema
(Yan matan garinmu da tsada kar kaje nema)
Meyasa?
(Kasata toh ba kasarku ce ba)
Meyasa?
(Garina toh ba garinku ne ba)
Meyasa?
(Ka koma Nigeria a can ka aura)
Wata rana naje daura wasa
Ga mata da maza a fikin wasa
Nan na fara yin ido da Amina mai ado da tagula
(Amina yar Niger)
Sai na taho nace Amina ki saurara
Nazo ne batu na soyayya lura
Sai tai murmushi anan ne na luara
Naga murmushi ga farare na hakora
(Toh kwalelenka Amina bata auren bako)
Kar ku damu Zinder Amina zani na aura
Na bi Amina sai da taban hoto
Tace in na tashi inje Zinder
In nemeta tunda ta ban hoto
Ga hoton Amina na zo Niger kai Amina nake nema
(Yan matan garinmu da tsada kar kaje nema)
Meyasa?
(Kasata toh ba kasarku ce ba)
Meyasa?
(Garina toh ba garinku ne ba)
Meyasa?
(Ka koma Nigeria a can ka aura)
Dama na taho da dan guziri na
Sai na nemi inda zani na kwana
Na dauka gadon Amina zatona
Ba zai man wuya ba dan nazo nedan Amina nake nema
(Yan matan garinmu da tsada kar kaje nema)
Meyasa?
(Kasata toh ba kasarku ce ba)
Meyasa?
(Garina toh ba garinku ne ba)
Meyasa?
(Ka koma Nigeria a can ka aura)
Toh bayan da sahiya tayi nayi wanka
Sai na fito ina ta yawo na dauka
Daga na nuna wanga hoto za'a ganni in ga Amina
(Banda kai ma Niger ba garinka bace ba)
Yaya zanyi ne na ganki Amina dan ina sonki a rayuwana
Yaya zanyi ne na ganki Amina dan ina sonku a zuciyana
Amina mai fari na hakora
Amina yar fara kyakyyawa
Shin wa zaya kaini inga Amina kai Amina nake nema
(Yan matan garinmu da tsada kar kaje nema)
Meyasa?
(Kasata toh ba kasarku ce ba)
Meyasa?
(Garina toh ba garinku ne ba)
Meyasa?
(Ka koma Nigeria a can ka aura)
Written by: RR
instagramSharePathic_arrow_out