Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Tasi'u Unguwa Uku
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
RR
Songwriter:in
Lyrics
Maraba
Lale marhabin da wanda mukayi sabo
Masoya ku karaso kuyi karban sabon Album
Sabo kar
(Mai suna sabon shata)
Tirkashi wani aiki sai mai shi
Fasihi mai fasaha
Sha'iri mai balaga
Mai hikima ta zamani da ta can da
Mai hazaka da zalaka
(Mai suna Tasi'u unguwa uku)
Ku biyo mu acikin wakar sarki Auwal
Inda yake cewa
Zamfara ma suna da sarkin yaki (bai kai na haulu ba)
Sokoto ma sunda sarkin yaki (bai kai na haulu ba)
Kai a Kano munda sarkin yaki (bai kai na haulu ba)
Bauchi ana fadin da sarkin yaki (bai kai na haulu ba)
Dan zamani kanawa kowa
Tasi'u unguwa uku
Da azanci aka sanku
Bai raira waka da zazzakar murya
Mai sanyi kamar an tankade farantu
Kaji waka, kaga waka
Wannan sai Tasi'u unguwa uku
Ku tafawa Tasi'u unguwa uku
Akawai kuma wakar malami ADC bari kuji
Maza shirya sabon shata
Toh bani kalangu daga nan in fadi yanda akai daganan yan amshi
Mai gayya gadaki kake
Babban gici sadar kake
Sarkin yaki kaine malami ADC gaisheka
Sai kuma ta matar kauran Bachi
Garkuwar cibau
Gimbiyar Alkalllai
Hajiya Aisha lami
Tasi'u yana cewa kamar haka
Mata da sarauta ko iko
Eh wannan nufi na Allah ne
In ya baki sarauta ne
Ga dukiya kudi zaune
Mama lami mai halin daraja
Kokuma a tuntubi maketers dinmu wanda suke a Kano
Inyas wonderful city
Nasir yoko
Ko kuma Mustapha yellow
Ko Jabir A fari
Kaduna salimu AAB
Ko kuwa Najjashi AA Rashid
A Jos plateau (Ali Abas)
A sokoto kuma
Marketer shi ne dan bafarawa
Babbar kasuwar sokoto gidan askirin
Ga mai taimakon musulmin Allah (sarkin yakin haula)
Kowa ja daki ka bar shi da Allah (sarkin yaki haula)
Dan ko addu'ar ku na mai illa (sarkin yaki haula)
Kullun taji mace bata saka ka (sarkin yakin haula)
Malam garwashin wuta ne babba (sarkin yakin haula)
Duk kwadayin kuda bazaya taba ba
Mai neman karin bayani
A iya samun mu a lambar waya kamar haka
Sifili-takwas-daya-uku-sifili-sifili-shida-daya-sifili-daya-sifili
Written by: RR