Top Songs By Nura M. Inuwa
Similar Songs
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Nura M. Inuwa
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Nura M. Inuwa
Komponist:in
RR
Songwriter:in
Lyrics
Eh Fatima Zara, taurauwar sama mai
Haske
Nahi tunanin ita ce ta zama ni kewa
Ta
Fatima zara wacce duniyar nan kai
Duba
Zo kayi hange ina madadinta kake
Nema
Zuciyata ta 'darce akanka nakeyi tsayuwa
(Fatima)
Farin masoyi na tauraro abin dubavwa
(zahara)
Ka matso kusa gani zo ka zauna muyo
Zantawa (Fatima)
Soyayyar ka taho kabani nima nayi
Rata
Fatima zara wacce duniyar nan kai
Duba
Zo kayi hange ina madadinta kake
Nema
Eh ni Fatima Zahara tunaninta ke damuna
(Fatima)
Wai waye nai kanta domin nagane
Matsayina (Zahara)
In ba ita din ba wayaza sharen kuka na
(Fatima)
Zara ta ciri tuta sai na kirata autar
Mata
Lyrics powered by www.musixmatch.com