Letras

Voice of Abj
Abdul on the mix
Dj Abdul nagode
Daina nema na
Baka so kaga kukana
In babu kudi daina nema na
In baka so kaga kukana
Ka mutunta sana'a na
Bana wasa da hanyar nema na
Because I'm hustler
Kuma kan nazama popular
Ni ma ina je a regular
Amma ba mai bani hankula
Tun da na dau maganar hajiya
Hanya na bana ganin tsiya
Ga shi waka ma bata ban wuya
Wai banda kudi baya iya siya
Na sha tafiya da kamar na gaji
Suna gani suka ki agaji
Ya dahu suka ki bani naci
Mai rabo ko na duka ne dole yaci
Allah yasa na iya
Kuma bana yi babu kafiya
Lokaci daya sai naci lafiya
Yanzu ai na shigesu na biya
In babu kudi daina nema na
In baka so kaga kukana
Ka mutunta sana'a na
Bana wasa da hanyar nema na
Because I'm hustler
Kuma kan nazama popular
Ni ma ina je a regular
Amma ba mai bani hankula
Ni kadai nasan me nake gani
Tun bawanda ke tani
Ina hustle suna gani
Wahalar har ta same min jini
Toh kar kaga laifina dan nace ma ka biyani
Nisan hanyar bawanda ya bi ni
Nafara tun bawanda ya san ni
Zan je show in biya ma a hanani
Babu wanda ya samu da sauki
Duk wanda kagani a mataki
Ko na daukaka koko na mulki
Kaji labarin zakayi mamaki
In babu kudi daina nema na
In baka so kaga kukana
Ka mutunta sana'a na
Bana wasa da hanyar nema na
Because I'm hustler
Kuma kan nazama popular
Ni ma ina je a regular
Amma ba mai bani hankula
Abdul buga mini beat
In rubuta masu Rest In Peace
One, two do like this
Na only me dey run my things
Sukace Mahraz don't kill us
Nabasu shi on colos
Wannan bugan nema suyi mana favors
Ni now I dangerous (hahaha)
Written by: Mahraz Ibrahim
instagramSharePathic_arrow_out