Canciones más populares de OG records
Créditos
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Mustapha Abubabakar
Songwriter:in
Umar Umar
Songwriter:in
Letras
Ka ja baya
Ya ja baya
Yayi baya
Kai su ta baya
Dj Small
Ja'su
Ja'su
In bakiyi kija baya
In baka yi kaja baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
In baka yi kaja baya
In bakiyi kija baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
Baya, baya, baya (kai su ta baya)
Baya, baya, baya (juya da baya)
Baya, baya, baya (kina da baya)
Baya, baya, baya (kanda baya)
Fadi damuwanki yan mata zai share kukanki
Saki jiki kar kiki kunya for sure zan kare bayanki
Habiba da bayanta (baya)
Mama da bayanta (baya)
Ga Zahra ma da bayanta (baya)
Yarinya zafi shaking moves
Kika saba touch your toes
Me kika sa your toes go cost
High classy she ko kike stress
Kina da baya
Shawty your body on fire
She no tire for me oo
And she no dash ne her body o
In bakiyi kija baya
In baka yi kaja baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
In baka yi kaja baya
In bakiyi kija baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
Baya, baya, baya (kai su ta baya)
Baya, baya, baya (juya da baya)
Baya, baya, baya (kina da baya)
Baya, baya, baya (kanda baya)
In bakiyi kija baya
In baka yi kaja baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
In baka yi kaja baya
In bakiyi kija baya
Wani yai gaba, yai baya
Basu iyawa kai su ta baya
Baya, baya, baya (kai su ta baya)
Baya, baya, baya (juya da baya)
Baya, baya, baya (kina da baya)
Baya, baya, baya (kanda baya)
Habiba da bayanta (baya)
Mama da bayanta (baya)
Meerah da bayanta (baya)
Zarah ma da bayanta (baya)
Ka ja baya
Ya ja baya
Yayi baya
Kai su ta baya
Written by: Mustapha Abubabakar, Umar Umar