Music Video

Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Lilin Baba
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter:in

Lyrics

Bravo master
Lilin Baba
On top
Northeast record
Bazana manta dake ba
Har abada bazana manta dake ba
Ashe ni sona take
Har kuka ma a kaina take
Ace ta fito da miji ta kekashe
Wai sai dani, ni bansani ba ashe
A kaina an sata kuka
Duka da zagi wasu suce tayi hauka
Abar tausayi kullum tana cikin kunci
Kamar tayi kaura har tabar cin abinci
Nasha wuya a so yasa ban biye ba
Ni a zatona, bazan samu dai dai ba
Wa zata kaiki?
A labari wa zata kaiki?
Wa zata kaiki?
A gurina wa zata kaiki?
Wa zata kaiki?
A labari wa zata kaiki?
Wa zata kaiki?
A gurina wa zata kaiki?
Yanzu batun danake an mata aure
Wanda bataso dashi ne ta tare
Tunda bata so ya za'ai ta more
Duka wulakanci hakan nan ta jure
Yanzu ba'a san inda take ba
Bata gidan mijinta ko kuma uba
A kaina ta bace ni bansani ba
Wai in bada ni ba bazata dawo gida ba
Ina zanaje in ganki ni bansani ba
Bansani ba, ni bansani ba
Bazana manta dake ba
Har abada bazana manta dake ba
Bazana manta dake ba
Har abada bazana manta dake ba
Wa zata kaiki?
A labari wa zata kaiki?
Wa zata kaiki?
A gurina wa zata kaiki?
Wa zata kaiki?
Written by: Lilin Baba
instagramSharePathic_arrow_out