Lyrics

Haba
Ranar aure gidan biki sai mata
In ba mata bikin bazai dadi ba
On top
Ranar aure gidan biki sai mata
In ba mata bikin bazai dadi ba
Naji nai jika
Da turmi aka sha daka
Daga na zaga
Inzo karshen zantuka
Kuyo haka
Nima ai zanyo haka
Ganga ta haka sai kuyi taku haka
Mata, mata, mata
Ranar aure gidan biki sai mata
In ba mata bikin bazai dadi ba
Ku rausaya tinda kida na baku
(Mata)
Gidan biki dole aso a gan ku
(Mata)
Kai ashe, ashe dole maza mu baku
(Mata)
Ku firfito yau ga Lili naku manyan mata
Haba
Ranar aure gidan biki sai mata
In ba mata bikin bazai dadi ba
Ranar aure gidan biki sai mata
In ba mata bikin bazai dadi ba
Written by: Lilin Baba
instagramSharePathic_arrow_out