Music Video

Featured In

Credits

AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Lilin Baba
Künstler:in
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter:in

Lyrics

Northeast record
Sound record
Lilin Baba
On top
A Abuja nake nan
Sai na gan ta Samira
Da kawarta Amina
Na kirata da suna
Sai ta juya ta kalla
Nayi taku gurin ta
Sai na bata waya na (waya na)
Ki bani dan dama
Balarabiyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
Ki bani dan dama
Zinariyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
Akande irinki nagane (dai-dai ne)
Akan dai irinki na waye (haske ne)
Koda zasu daina share ki (karyane)
Soyayyarki zata chanja ni (kema kin waye)
Soyayya, ruwan zuma
Shine zama
Ikon Allah ne
Soyayya, ruwan zuma
Shine zama
Ikon Allah ne
A Abuja nake nan
Sai na gan ta Samira
Da kawarta Amina
Na kirata da suna
Sai ta juya ta kalla
Nayi taku wurin ta
Sai na bata waya na (waya na)
Ki bani dan dama
Balarabiyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
Ki bani dan dama
Zinariyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
(Ki bani dan dama)
(Dan dama)
Samiratu yarinya
Sun ja dake baza su iya ba
Ga ladabi da biyayya
Sam ni dake ai babu iyaka
Ni burina shine zaman mu tare (zaman mu tare)
Lilin Baba
Da autar mama
Soyayya, ruwan zuma
Shine zama
Ikon Allah ne
Soyayya, ruwan zuma
Shine zama
Ikon Allah ne
A Abuja nake nan
Sai na gan ta Samira
Da kawarta Amina
Na kirata da suna
Sai ta juya ta kalla
Nayi taku gurin ta
Sai na bata waya na (waya na)
Ki bani dan dama
Balarabiyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
Ki bani dan dama
Zinariyar mata
Ki taho ga dan gata
Kizo muje
Ki bani dan dama (daidai ne)
Dan dama (haske ne)
Karyane
Kema kin waye
Written by: Linlin Baba
instagramSharePathic_arrow_out