Top Songs By Lilin Baba
Credits
AUSFÜHRENDE KÜNSTLER:INNEN
Lilin Baba
Künstler:in
Umar M Shareef
Stimme und Gesang
KOMPOSITION UND LIEDTEXT
Lilin Baba
Songwriter:in
Lyrics
(Don Adah)
On top
Lilin Baba
M. Shareefi
Ku matso kusa
Ai wasa zamu yo
Kuyo rawa
Yau Lili ya fito
Ku matso kusa
Yau wasa zamu yo
Kuyo rawa
Ga Shareefi ya fito
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Don Adah ya bugo
Niko na rera sabuwa
Tsoho da tsohuwa, saka takalmi musha rawa
Ku matso, matso kusa
Lilin Baba ne kainuwa
Nace matso, matso kusa
Lilin Baba ne kainuwa
Idan nayi haka kuma ku bini haka
Idan na doka kuma ku doka haka
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Waka sai da kida
Wasa ba ma fada
Mata na rangwada
Ku zo Shareefi yana kira
(Sannu ku karkada kugu)
Tunda kidan ya bugu
Zai shiga sako da lungu
Ku sha rawa da kalangu
A lokacin abu ayi
In ya wuce, ba za'ayo ba
Kuyi da kyau shi zaya sa ko a dade
Ba a manta daku ba
Ku matso kusa
Yau wasa zamu yo
Kuyo rawa
Yau Lili ya fito
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Ahaiye (Ahaiye)
Lilin Baba (Eh, eh-eh)
On top (Eh, eh-eh)
M. Shareefi (Eh, eh-eh)
(Eh, eh-eh)
A sannu na taso
Da wanka da soso
Masoyi abin so
Mai sona nake so
Abinda kake so in ka yarda dashi ba damuwa
Ka kulle idanuwa ka toshe kunnuwa ka ji
Ku matso kusa
Yau wasa zamu yo
Kuyo rawa
Ga Shareefi ya fito
Ku matso kusa
Ai wasa zamu yo
Kuyo rawa
Yau Lili ya fito
Ahaiye
Ahaiye
Ahaiye
(Sounded Record)
Ahaiye
Written by: Lilin Baba